This is the Trace Id: bc7f8b54d380cb474a0bd7b8b2c775f7
Skip to main content Azure Copilot Windows Surface Xbox Outlook Accessories Microsoft AI Microsoft Security Azure Dynamics 365 Microsoft 365 for business Microsoft Power Platform Windows 365 Developer Center Documentation Microsoft Learn Microsoft Tech Community Microsoft Marketplace AppSource Visual Studio View Sitemap

Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows 8.1 (LIP)

Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows 8.1 (LIP) yana ba da juzu'in farfajiyar Mai Amfani da aka fassara ga mafi girman yankunan da ake amfani da su na Windows 8.1.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

  • Nau'i:

    1.0

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2019-07-26

    Sunan Fayil:

    LIP_ha-Latn-NG-32bit.mlc

    LIP_ha-Latn-NG-64bit.mlc

    Girman Fayil:

    2.6 MB

    4.0 MB

    Ƙunshin Farfajiyar Yare na Windows (LIP) yana ba ku juzu'in sigar da aka fassara na mafi girman yankunan da ake amfani da su na Windows. Bayan girka LIP, ana nuna rubutu a cikin wizard, akwatunan zance, menu, da batutuwan Taimako da Tallafi a cikin yaren LIP. Rubutun da ba a fassara ba zai kasance a cikin tushen yaren Windows 8.1. Alal misali, idan ka sayi wata sigar Spanish na Windows 8.1, kuma aka Girka wani Catalan LIP, wasu rubutun za su bayyana a cikin Spanish. Kana iya girka LIP fiye da ɗaya a kan gwauran tushe yare. Ana iya girka Windows LIPs a zaman duk ɗaba'o'in Windows 8.1.
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 8.1

    • Don Buƙatun Tsari, danna nan

    • Don Umarnin Ayyananniyar Girkawa, danna nan

    1. Danna maɓallin Zazzage a kan wannan shafin don fara zazzagewa, ko zaɓi yare daban daga Mazarin-jere.
    2. Aikata ɗaya daga abubuwa da suke tafe:
      • Don fara girkawa kai tsaye, danna Gudanar.
      • Don adana zazzagewar a kwamfutarku don girkawa daga baya, danna Adana
    • Don Umarnin Bayan Girkawa, danna nan

    • Don Sanannun Batutuwa, danna nan