This is the Trace Id: 4e696189d37f77cbd4a9e6b3d126beda
Skip to main content Azure Copilot Windows Surface Xbox Outlook Accessories Microsoft AI Microsoft Security Azure Dynamics 365 Microsoft 365 for business Microsoft Power Platform Windows 365 Developer Center Documentation Microsoft Learn Microsoft Tech Community Microsoft Marketplace AppSource Visual Studio View Sitemap

Harshen BayaniAllo na Microsoft Office

Yi amfani da fassara BayaniAllo ya nuna abubuwa nuni rubutu – kamar maballa, mashiga kuma da akwatuna zance – a wani harshe.

Muhimmanci! Zaɓar wani yare da aka rattabo a ƙasa zai mauar da ɗaukacin shafin a wannan yaren.

  • Nau'i:

    1.0

    Kwanan Watan Da Aka Wallafa:

    2019-07-26

    Sunan Fayil:

    screentiplanguage_ha-latn-ng_64bit.exe

    screentiplanguage_ha-latn-ng_32bit.exe

    Girman Fayil:

    1.5 MB

    1.5 MB

    Canja harshe BayaniAllo ya nuna fassaran abubuwan nuni – kamar maɓalla, mashiga kuma da akwatuna zance – a wani harshe kuma ya taimaka mai amfani kewaye aikace-aikacen Microsoft Office da an sa a wani harshe da ba su fahimta ba.


    Wasu misali inda ake amfani ne:
    • Taimakan harshe biyu kuma da harshe mai yawa
    • Injiniya mai taimako zai bada goyon baya ma harshuna da ba su fahimta ba
    • Mai amfani zai amfani da Office ma 'ɗan lokaci a harshen ƙasar waje ko ma 'ɗan lokaci (mai amfani masu yawo)
    • Yin amfani tare da harshen PC
  • Nau'ukan Tsarin Na'ura Da Ke Yi

    Windows 7, Windows 8 Release Preview

    • Aikacen-aikace da Microsoft Office ya Goyu bayan su:
        Microsoft Office Word 2013, Microsoft Office Excel 2013, Microsoft Office Outlook 2013, Microsoft Office PowerPoint 2013, Microsoft Office OneNote 2013, Microsoft Office Visio 2013, Microsoft Office Publisher 2013
    • Ana buƙatan software:
        Mai yiwuwa harshunan Asia ta Gabas da Rubutun Mai wuya buƙatan fayilolin goyon baya an riga. Wannan za a iya gama ta Inda ake sarrafa a ' Zaɓuɓɓukan Jiha da Harshe'.
  • A sa wannan saukarwa:
    1. Danna maɓallin Saukarwa akan wannan shafi.
    2. Yi ɗaya a waɗannan:
      • A fara sawa nan da nan, danna Gudu.
      • A ajiye saukarwa zuwa kamfuta ma sawa anjima, danna Ajiye.
      • A soke sawa, danna Soke.

    A kashe ko a canja Harshen Bayani allo:
    1. Danna maɓallin Fayil Office, zaɓi Zaɓuɓɓuka, zaɓi Harshe kuma saita BayaniHarshenAllo zuwa 'Dace Nunin Harshe?'.

    A cire wannan saukarwa:
    1. Daga mashiga Fara, je ka Inda ake sarrafa.
    2. Danna sau biyu Ƙara/Cire Shiryawa.
    3. A jerin shiryawa da an sa a yanzu, zaɓi Harshen BayaniAllon Microsoft Office, kuma sa'anan danna Cire ko Ƙara/Cire. In akwatin zance ya nuna, bi umurni ka cire shiryawa.
    4. Danna E ko To ka tabbata wai kana so ka cire shiryawan.